Category: Bbc hausa wasanni transfer news

Wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban. Dan wasan Arsenal, Lucas Torreira ya karya kafa a lokacin da ya ke buga wasan zagaye na biyar da Portsmouth ranar Litinin.

Torreira, mai shekara 24, sai cire shi aka yi daga fili a minti na 16, sakamakon ketar da dan wasan Portsmouth, mai tsaron baya James Bolton ya yi masa. Har yanzu ba a san ranar da zai dawo filin tamaula ba, domin Arsenal na jiran likitoci su fayyace lokacin da zai gama jinya.

Yin jinya ya kawo wa Tierney tsaiko a Arsenal wadda ya yi wa karawa 11 tun komawarsa kungiyar farkon kakar nan. Arsenal na fatan Cedric Soares zai koma yin atisaye a makon gobe, bayan jinyar ciwon gwiwar kafa da ya yi, sannan ta na sa ran Sead Kolasinac zai dawo wasa a karshen watan nan. Dan wasan Arsenal Torreira ya karya kafa 5 Maris Hakkin mallakar hoto Getty Images Dan wasan Arsenal, Lucas Torreira ya karya kafa a lokacin da ya ke buga wasan zagaye na biyar da Portsmouth ranar Litinin.

Labarai masu alaka Wasanni Kwallon kafa. Koma sama.Wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban. Hukumar kwallon kafa ta nahiyar Turai na tsara yadda za a kammala gasar Champions League ta kakar ranar 29 ga watan Agusta.

A ranar 23 ga watan Afirilu hukumar za ta tattauna kan yadda za ta kammala wasannin bana da cutar korona ta kawo tsaiko. Wata shawara ita ce watakila a kammala gasar da wuri kan lokacin da ake son cimma, amma dai sai Uefa ta amince da duk wata shawara kan a aiwatar.

Amma dai fatan shi ne a kammala kakar bana gabaki daya a karshen watan Agusta, har da buga kwantan wasannin da suka rage. Uefa na sa ran karkare wasan karshe a Champions League a Istanbul ranar 29 ga watan Agusta da kuma na Europa League ranar 26 ga watan Agustan.

Sai dai kuma a kwai matsala biyu da za a fuskanta, saboda haka ya kamata a zabi guda don samun hanyar da za a karkare wasannin Zakarun Turai na shekarar nan. Ko kuma a buga karawar da suka rage a matakin karamar gasa da za a hada kungiyoyin wuri guda domin fidda gwani. Sai dai kuma an buga wasa hudu daga takwas a karawar daf da na kusa da na karshe, da wasan da Real Madrid za ta ziyarci Manchester City wadda ta ci wasan farko a Spaniya.

A wasannin Europa ne ake da kalubale babba, inda dukkan karawar wasannin kungiyoyi 16 da suka rage za a buga su da kuma wasa biyu tsakanin kungiyoyin Spaniya da na Italiya da ba su buga karawa ko daya ba.

Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption An fitar da Liverpool mai rike da Champions League, kuma Atletico Madrid ce ta fitar da ita Hukumar kwallon kafa ta nahiyar Turai na tsara yadda za a kammala gasar Champions League ta kakar ranar 29 ga watan Agusta.

Labarai masu alaka Wasanni Kwallon kafa. Koma sama.Wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban. Ba dukkan kungiyoyin za a gayyata taron da za a gudanar kan yadda za a karkare wasannin bana ba, inda ake sa ran ci gaba da wasannin cikin watan Mayu, bayan da kulub -kulob ke tunanin yadda yadda za su sha kan 'yan wasa da yarjejeniyarsu za ta kare a bana. Lokaci ya yi da kungiyar Liverpool ya kamata ta sake kamfanin da zai dauki nauyin rigar da za su saka daga New Balance zuwa Nike, ita ma Watford da Newcastle za su sake kulla yarjejeniya da wasu kamfanunuka.

Hukumar kwallon kafa ta duniya, Fifa ta kwan da sanin wadan nan matsalolin tana kuma shirin zakulo hanyoyin da ya kamata a warware wannan sarkakiyar sakamakon cutar korona.

Haka kuma a doka ba za a tursasa wa 'yan wasa sai sun sa hannu kan yarjejeniya ba, hakan kuma zai iya sa kungiya ta yi hasarar fitattun 'yan wasanta tun kan a kammala wasannin bana.

ARTABUN SHUGABAN KASAR CHADI DA ABUBAKAR SHIKAU DAN TA'ADDA

Hakan ne ya sa wasu da dama ke bayyana ra'ayinsu cewar ya zama wajibi a karkare gasar Premier League ranar 30 ga watan Yuni. Sai dai kuma a kwai matsala da zarar an karkare lokacin karkare wasannin bana, musamman batun kungiyoyin da za su fado daga Premier da wadanda za su maye gurbinsu.

bbc hausa wasanni transfer news

Sai dai kuma hakan zai kawo rashin daidaituwar kungiyoyin da ya kamata su buga kananan rukunoni na gasar Ingila wato Football Legue. A kwai dai batutuwa da dama da za a tattauna ranar Juma'a kan yadda ya kamata a karkare wasannin Premier bana, bayan da hukumar kwallon kafar Turai ke fatan mambobinta su samar da matsaya kan yadda kowacce kasa za ta rufe wasannin shekarar nan. Labarai masu alaka Wasanni Kwallon kafa. Koma sama.Wannan shafin na kawo muku abubuwan da ke faruwa a duniya baki daya dangane da annobar coronavirus.

Janar Ahmed Abdun Hammad Mohammed ya ki aiwatar da matakin da aka dauka na haramta yin sallah a masallatai da kuma ibada a coci-coci wacce za ta soma aiki ranar Asabar. Malaman sun ce sun dauki matakin ne domin yin biyayya ga dokar gwamnati ta hana tarukan jama'a domin dakile yaduwar cutar korona. Matar da ta fara gano kwayar cutar korona a jikin mutum dai diyar wani direban motar bas ce a Scotland. Wannan shafi ne mai kunshe da labarai da rahotamnni da hotuna da bidiyo da suka shafi annibar coronavirus a duniya.

Wannan taswira ce da ke kawo muku bayanan alkaluman cutar coronavirus a Afirka kai tsaye. Adadin mutanen da suka mutu da wadanda suka kamu da kuma wadanda suka warke. Manchester United na son dauko dan wasan Birmingham, Bellingham, mai shekara 16; Everton na duba yiwuwar sayo Jack Grealish, da sauran labaran wasanni. Yayin da aka jefa al'ummar duniya cikin kulle, labarai da suka shafi karancin kayayyaki a kasuwanni da kantina ne suka mamaye kafofin sadarwa na Intanet.

Wani bangare da annobar coronavirus ta yi wa gagarumar illa, shi ne kasuwanci, harkokin 'yan kasuwa irinsu Rabiu Abdullahi da ke birnin Kano sun durkushe sanadin wannan cuta da ta janyo rufe iyakokin Najeriya. Zuwa ranar Lahadi 12 ga Afrilu, babu wata shiyya a yankin arewacin Najeriya da cutar coronavirus ba ta shiga ba, sai dai yayin da alkaluma ke nuna masu fama da cutar sun kai tamanin a yankin, al'umma na kara shiga halin fargaba.

Ana ce-ce-ku-ce game da kudaden tallafi da gwamnatin Najeriya ta ware don agazawa masu karamin karfi a lokacin da suke zaman gida sanadin cutar coronavirus. Wata kungiyar agaji tana son ta samar da kwamfutocin hannu masu karfin intanet na 4G ga kowane dakin kulawar musamman da ke asibitocin Burtaniya.

bbc hausa wasanni transfer news

Wasu zababbun hotunan wasu abubuwa da suka faru a Afirka a makon da ya gabata. Ku kalli labaran talabijin a duk lokacin da ku ke bukata wanda muke gabatarwa daga ranar Litinin zuwa Juma'a da karfe takwas na dare a agogon GMT. Manyan labarai Mafi shahara. Manyan labarai Kai tsaye Covid Kano ta zama fayau.

Matar da ta fara gano kwayar cutar korona Coronavirus: Rikicin Amurka da China na bayan fage. Covid An sauke gwamnan da ya dage sai an yi sallar jam'i Janar Ahmed Abdun Hammad Mohammed ya ki aiwatar da matakin da aka dauka na haramta yin sallah a masallatai da kuma ibada a coci-coci wacce za ta soma aiki ranar Asabar.

Yadda coronavirus za ta sauya fasalin Tafsirin watan Azumi a Najeriya Malaman sun ce sun dauki matakin ne domin yin biyayya ga dokar gwamnati ta hana tarukan jama'a domin dakile yaduwar cutar korona.

Matar da ta fara gano kwayar cutar korona Matar da ta fara gano kwayar cutar korona a jikin mutum dai diyar wani direban motar bas ce a Scotland. Adadin masu coronavirus a Najeriya ya kai 16 Aprilu Coronavirus: Likitoci na ba da wasiyya kan rashin tabbas 17 Aprilu A binciki dalilin gobarar sansanin Ngala a Borno — Buhari 17 Aprilu Bidiyo 'Sauro ba ya yada cutar korona' 16 Aprilu Labaran Coronavirus na Musamman. Coronavirus a Afrika: Yadda alkaluman cutar suke kai tsaye Wannan taswira ce da ke kawo muku bayanan alkaluman cutar coronavirus a Afirka kai tsaye.

Za a karkare Champions League na bana a Agusta 16 Aprilu Account Options Sign in. Top charts. New releases. Add to Wishlist. Manhajar sauraron labarai ta BBC Hausa tana kunshe da shirye-shirye da kanun labarai.

Ku tambayi kamfanin layin wayarku kudin da ake biya kafin ku yi kira Karanta sababbin kanun labarai daga shafin intanet na BBC Hausa. Za ka iya sauraron shiry-shirye na baya-bayan nan: - Takaitattun Labarai - Labarin Wasanni - Labaran Kasuwanci - Shirin Safe - Shirin Yamma - Shirin Rana Idan kana so a dinga tura maka bayanan da aka sabunta, manhajar ZenoMedia za ta ajiye bayanan da ke da alaka da wayarka da inda ka ke zaune a madadin BBC don samar maka abun da ka ke nema, Za ku bar manhajar ta dinga yin talla a kan wayarku da kuma tsarin biyan kudi.

Ba a za a yi amfani da wasu bayanan da ke kan manhajarka irinsu sunanku ko adireshin email ba. Wadannan za a iya sauya su a cibiyar da ke kunshe da bayanan wayar mutum settings. Za kuma a iya samun karin bayanan da wannan manhaja ke tattarawa da suka hada da bayanan da ke da alaka da wayarka da inda ka ke zaune a cibiyar da ke kunshe da bayanan wayar mutum.

You can to listen to the radio programmes using the free audio player or by using the telephone dial-up option standard geographic charges from landlines and mobiles will apply. Please check with your provider for exact costs before calling. No other personal data relating to you such as a username or email address is processed. These can be reconfigured in Settings notifications. Details of data this app collects, including the unique identifier relating to your device and your location data, is also found under Settings.

Reviews Review Policy. View details. Flag as inappropriate. Visit website. See more. Hausa Radio. Keep up to date with local and international news with the Hausa App. Nigeria News. Nigeria News provides an easy way to read the latest news from Nigeria.

RFI Pure radio - Live streaming and podcast. Follow the latest international, French and African top stories and headlines. RB Infotech Apps. Radio Hausa Live. Saurari Radio Hausa kai tsaye. Hausa Radio Live. BBC Hausa, Deutsche welle etc.

Ana sa ran kammala Champions League na kakar nan ranar 29 ga Agusta

More by Zeno News. BBC World Service. Zeno News. BBC News Somali.

bbc hausa wasanni transfer news

The official BBC Somali news.Wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban. Za a buga wasannin Spaniya a mataki biyun farko ba tare da 'yan kallo ba nan da mako biyu masu zuwa saboda cutar coronavirus. Matakin zai fara aiki a ranar Talata, inda za a buga wasa tsakanin Eibar da Real Sociedad ba tare da magoya baya ba.

Hukumomin La Liga sun dauki wannan matakin ne a matsayin umarnin riga-kafi daga ma'aikatar lafiya ta kasar da kuma hukumar wasanni. Ita kuma faransa ta ce za a ci gaba da buga wasannin ba tare da 'yan kallo ba har san nan da 15 ga watan Afirulu mai zuwa. Haka shi ma wasan Barcelona na Champions da Napoli da za a buga a ranar 18 ga watan Maris za a buga shi ne babu 'yan kallo a filin wasa na Nou Camp.

Wannan ne wasa na biyu tsakanin kungiyoyin Spaniya da Italiya da aka shirya yi ba tare da 'yan kallo ba, bayan wasan Valencia da Atlanta da za a yi ranar Talata. Haka zalika wasannin Europa tsakanin Sevilla da Roma da kuma wasan Getefe da Inter Milan za su gudana a irin wancan yanayi.

BBC Hausa Labaran Duniya

Za a buga wasanni a Spaniya da Fransa babu 'yan kallo 10 Maris Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Barcelona ta yi da Napoli a wasan farko na Champions Za a buga wasannin Spaniya a mataki biyun farko ba tare da 'yan kallo ba nan da mako biyu masu zuwa saboda cutar coronavirus. Labarai masu alaka Wasanni. Koma sama.Wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban.

Kocin Arsenal, Mikel Arteta ya ce ya warke sarai daga coronavirus da ya kamu da ita. Dan kasar Spaniya, mai shekara 37, ya zama kocin Premier na farko da ya kamu da coronavirus ranar 12 ga watan Maris.

Kocin ya sanar da baya jin dadin jikinsa, bayan da aka tabbatar ya yi cudanya da mai Olympiokos, Evangelos Marinakis wanda ya kamu da cutar ranar 10 ga watan Maris, inda Arsenal ta buga Europa League da kungiyar ta Girka.

Arteta ya ce ''Sai da na yi kwana uku zuwa hutu ina jinya sannan na fara jin karfin jikina, daga nan alamun cutar ya bace''. Ranar Talata ya kamata 'yan wasan Arsenmal su koma atisaye, bayan da aka killacesu mako biyu, saboda samun Arteta da coronavirus, an kuma dage ranar da za su koma karbar horo.

Arsenal ta ce ''Bai kamata cikin wannan yanayin da ake na fargaba a bukaci 'yan kwallo su koma fagen fama ba. Tuni dai aka dakatar da dukkan wasannin gasar kwallon kafar Ingila zuwa cikin watan Afirilu idan an samu saukin coronavirus. Mikel Arteta ya warke daga coronavirus 23 Maris Hakkin mallakar hoto Getty Images Kocin Arsenal, Mikel Arteta ya ce ya warke sarai daga coronavirus da ya kamu da ita.

Labarai masu alaka Wasanni Kwallon kafa.

bbc hausa wasanni transfer news

Koma sama.


Comments
Leave a Reply